
– Ambode ya tafka hannun wata muhimmiyar yarjejeniya da Dubai. – Legas ta sa hannun kan wata muhimmiyyar yarjejeniyar gina wani birni da Dubai. – Amobode ya tafka hannu kan wata yarjejeniyar biliyoyin dalar Amurka – Ambode yace wannan gagarumin aiki zai sama wa mutanen gari aikin yi. Gwamnan Legas Mista Akinwumi Ambode (karshe daga […] The post Ambode ya sanya hannu ga wata yarjejeniya da Dubai appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.
0 comments:
Post a Comment