Hot!

Dalilin rashin biyan ma’aikata – Fayose

Gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose ya alaka rashin biyan ma’aikata a jihar akan tabarbarewan tattalin arzikin kasa da kuma bashin da gwamnatin da ta shude a jihar na Dr Kayode Fayemi ya ciwo. Wannan tana kunshe ne a cikin wasikan mayar da martani da gwamnan ya rubutawa shugaban en kungiyan kwadago ta kasa kwamred Ayuba […] The post Dalilin rashin biyan ma’aikata – Fayose appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Nigerian newspapers.

0 comments:

Post a Comment